Saturday, September 17, 2011
AJALINKA............
AJALINKA
Labarin ne akan wani mutun da shiryawa matar sa balagoran karya dan ya cinmma burinsa bisa bukatarsa tayin badala agidansa, amma kuma bayan tafiyar matar tasa sai ludayin ya juya da wani yanayi a gareshi, domin tsoran da ka ringa bashi a ckin gidan da firgitarwa, wanda hakan yayi sanadiyyar rashin biyan bukatar sa har matar sa ta dawo.
Duk da cewa ya kira kansa soja, tare da yiwa yarinyar daya dauko karyar ya halacci yakeyake kala kala.
PRODUCER DIRECTOR
Faruk isa Bassiru garba
+22794327030, +22796721606 +22797815417
JAGWAL
KUDIRI MARADAWA PRODUCTION
KE GABATAR DA
JAGWAL
A wannnan karin Maradawa wato yan Niger sun zage dantse, inda suka yunkura suka fito da wani sabon film mai suna jagwal , wanda ya kunshi labari mai ilimantrarwa da fadakarwa da nishadantarwa akan rayuwa.
JAGWAL Labarin wasu mutanene da suka yi masayan jarirai, karancewar daya maikudi ne ya sa ya sayi jaririn talakan akan makudan kudade kawai dan san da namiji, ya kuma bi bayansa yashi yasa aka kashi shida iyalansa domin ganin bukatarsa ta biya.
Amma ina daga bisani bayan wasu shekaru sai wata sabuwa ta bullu, ta zowa Alhajin da wata kala.
Domin ganin yadda ta kasance sai kanemi film din JAGWAL
WASO DAGA CIKIN JARUMAN FILM JAGWAL
RAIYA
FARUKU ISA
ABUBKAR MURFI
NAFISA ABUBAKAR
RASHIDA

Subscribe to:
Posts (Atom)