Thursday, December 2, 2010

UMMARU

UMMARU Labari ne mai rikitarwa, da ban mamaki da rudarwa, domin wani bawan allah ne wanda ya tsani duk wani mai suna ummaru, duk da cewa mahaifinsa da kuma sirikinsa mai san yar sa sunan su ummaru, amma hakan bai hana shi tsanar mai sunan ba, meye dalili oho......................
PRODUCER Faruk isa DIRECTOR Bassiru garba +22796635999, +22794137830, +22796422456

No comments:

Post a Comment